Sabuwar sanarwar kakakin hukumar zabe ta Iran
IQNA - Kakakin hedikwatar zaben kasar ya sanar da sabon sakamakon zaben shugaban kasar zagaye na 14, inda ya ce bisa ga haka: A karshen kidayar kuri'un da aka kada, ya bayyana cewa zaben shugaban kasar ya koma mataki na biyu.
Lambar Labari: 3491425 Ranar Watsawa : 2024/06/29
IQNA - Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya kada kuri'arsa a cikin mintuna na farko na zaben shugaban kasar karo na 14.
Lambar Labari: 3491418 Ranar Watsawa : 2024/06/28
Ofishin firaministan gwamnatin Sahayoniya ya sanar da cikakken bayani kan yarjejeniyar tsagaita wuta.
Lambar Labari: 3490189 Ranar Watsawa : 2023/11/22
Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta zartas da kudurori biyar na goyon bayan Falasdinu da kuma adawa da gwamnatin sahyoniyawan da kuri'u mafi rinjaye.
Lambar Labari: 3486667 Ranar Watsawa : 2021/12/10
Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Faransa ya nuna rashin amincewarsa da daftarin dokar da aka gabatar a majalisa, na neman a hana kananan yara mata saka hijabi a makarantun kasar.
Lambar Labari: 3485567 Ranar Watsawa : 2021/01/19